ZANNAN GWANDU SANI HUKUMA ZAURO YA GAMSU DA TSARIN SHUGABANCI IRIN NA GWAMNA ATIKU BAGUDU

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. Zannan Gwandu wanda kuma shi ne shugaban kwamitin amintattu na Jama'iyyar APC a Jihar Kebbi, Alhaji Sani Hukuma Zauro ya ce tsarin tafiyar da gwamnati irin na gwamna Atiku Bagudu abin a yaba ne domin kowa ya san ana tafiya da shi kuma ya kawo ci gaba tare karfafa zaman … Continue reading ZANNAN GWANDU SANI HUKUMA ZAURO YA GAMSU DA TSARIN SHUGABANCI IRIN NA GWAMNA ATIKU BAGUDU