Eid-El-Fitri: BARKA DA SALLAH

A madadi na da iyalai na ina ma daukakin al’amurar Musulmin Nijeriya da duniya baki daya murnar kammala azumin watan Ramadan tare addu’ah Allah ya karbi ibadar mu, ya sa mun dace ameen.

Allah ya lullube mu da hasken rahamar shi, ya fadada hanyoyin samun ta hanyar halas. Allah ya jikan iyayen mu da kakannin mu, ya sada da rahamar shi, ya Aljannatu Firdausi ne makoma ameen.

Allah ya sa mu yi kyakkyawar Karshe ameen.

Leave a comment