COMMUNITY BASED FIRE SAFETY OUTREACH BY FED.FIRE SERVICE ZARIA AREA COMMAND, ZONE B

From Labaran Kakaki, Zaria. The Fire Safety Sensitization was carried out at Nana International School,Gaskiya layout,Zaria dated on 08th June,2023 According to the Head of Training and Development of the Area Command ably represented by ASF sherif Zikrillah explained that the program was aimed to catch school children at younger age and prepare their mind … Continue reading COMMUNITY BASED FIRE SAFETY OUTREACH BY FED.FIRE SERVICE ZARIA AREA COMMAND, ZONE B

Sugabancin Majalisar Dattijai: GAMAYYAR KUNGIYOYI 593 DAGA AREWA SUN CE ABDUL’AZIZ YARI NE YA FI CANCANTA

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. Gamayyar kungiyoyi 593 wadanda su ka fito daga yankin Arewacin Nijeriya da 'yan Arewa da ke zaune a kudancin Nijeriya sun nuna cikakken goyon bayan a kan Sanata Abdul'aziz Yari Abubakar ya shugabanci Majalisar dattijai a bisa dalilai kamar haka. Da yake gabatar da jawabi a lokacin da su ka … Continue reading Sugabancin Majalisar Dattijai: GAMAYYAR KUNGIYOYI 593 DAGA AREWA SUN CE ABDUL’AZIZ YARI NE YA FI CANCANTA