Tsaro: ‘YAN JARIDU 500 NE KADUNA NUJ ZA TA HORAR DOMIN SU SAMI KWAREWA WAJEN BA DA RAHOTANNI

---- Kwamared Asma'u Yawo Halilu Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. A kokarin ta na bunkasa gogewar 'yan jaridu ta wajen ba da nasu gudunmawa a fannin tsaro, zaman lafiya da ci gaban kasa ta hanyar ba da sahihan labarai a kan tsaro, Kungiyar 'Yan Jaridu reshen Jihar Kaduna NUJ ta shirya taron bita domin horar … Continue reading Tsaro: ‘YAN JARIDU 500 NE KADUNA NUJ ZA TA HORAR DOMIN SU SAMI KWAREWA WAJEN BA DA RAHOTANNI