Daga Balarabe Junaidu Nuhu,Kaduna . Matasa 'yan kabilar Igbo sun bayyana cikakken goyon bayan su ga jam'iyyar PRP, sannan sun ce kaduna ta tsakiya sai Sanata Shehu Sani . A jawabin da ya yi,shugaban kungiyar matasan,Pasto Anthony Akwusiobi ya ce sun gamsu da irin gudun mawar da Sanata Shehu Sani ya ke bayarwa a majalisar … Continue reading 2019 : MATASAN IGBO SUN CE JAM’IYYAR PRP DA SANATA SHEHU SANI NE ZA SU ZABA A KADUNA TA TSAKIYA
Day: January 7, 2019
KASUWAR MATA HAYIN DANMANI “JUNCTION” KADUNA
Wannan bangaren 'yan Tumatir,Albasa da sauran kayan lambu domin bukatun iyalai da masu sana'ar sai da abinci a sabuwar kasuwar mata na Danmani "Junction" dab da kamfanin buga bulo na Mubarak Block And ConcratebIndustry,Western Bypass Kaduna .
SABUWAR KASUWAR MATA NA HAYIN DANMANI “JUNCTION” TA DAWO DAB DA KAMFANIN ” MUBARAK BLOCK ” KADUNA
Daga Balarabe Junaidu Nuhu,Kaduna . Shahararriyar kasuwar mata da ke Danmani "Junction" Kaduna a yanzu haka ta koma dab da kamfanin buga bulo na " Mubarak Block And Concrate Industry " da ke kan titin "Nnamdi Azikwe Western Bypass" Kaduna . Shugaban kasuwar Alhaji Sani Bello Idris shi ne ya tabbatar da haka a yau … Continue reading SABUWAR KASUWAR MATA NA HAYIN DANMANI “JUNCTION” TA DAWO DAB DA KAMFANIN ” MUBARAK BLOCK ” KADUNA