ILIMIN ADDININ MUSULUNCI NE KAN GABA GA KOWANE IRIN TSARI NA LIMI DOMIN SHI NE TABBAS — Dokta Baba

----- Dokta Muhammad A . Baba Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna . Babban malami a sashin koyar da ilimin addinin musulunci na jami'ar Jihar Kaduna Dokta Muhammad Ahmad Baba ya bayyana cewa musulmi ya sami cikakken ilimin addinin musulunci shi ne kan gaba ga duk wani tsarin ilimi da zai samu domin shi ne tabbas … Continue reading ILIMIN ADDININ MUSULUNCI NE KAN GABA GA KOWANE IRIN TSARI NA LIMI DOMIN SHI NE TABBAS — Dokta Baba