Madrasatul Riyadul Qur’An Lizzakariya’u : IN KUN SANYA TSORON ALLAH A KARATUN KU DA AYYUKAN KU ALLAH ZAI ALBARKACI RAYUWAR KU

--- CP Sheikh Abdul-Rahman. Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna . Kwamishinan 'yan sanda na Jihar Kaduna CP Ahmad Abdul-Rahman ya jawo hankalin dalibai masu saukar haddar Al-Kur'Ani na makarantar Madarasatul Riyadul Kur'An Lizzakariya'u dake" Sardauna Cresent " kaduna da cewa su sa tsoron Allah da kuma sanya karatun da suka yi na haddar Al-Kur'Ani a … Continue reading Madrasatul Riyadul Qur’An Lizzakariya’u : IN KUN SANYA TSORON ALLAH A KARATUN KU DA AYYUKAN KU ALLAH ZAI ALBARKACI RAYUWAR KU