GWAMNA UDOM EMMANUEL YA KADDAMAR DA YAKIN NEMAN ZABEN SA DA KUDURORI TAKWAS

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna . DAN takarar Jam'iyyar PDP kuma Gwamnan da ke kan kujerar Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya kaddamar da takararsa domin ci gaba da darewa kan karamar mulkin na shekaru hudu a babban birnin Jihar da ke Uyo. Tsananin yawan mutanen da suka taru awajen taron sun bayar da … Continue reading GWAMNA UDOM EMMANUEL YA KADDAMAR DA YAKIN NEMAN ZABEN SA DA KUDURORI TAKWAS

PDP FLAGS OFF KADUNA CAMPAIGN, VOWS TO SEND APC PARKING

From Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna The Peoples Democratic Party (PDP), says yesterday during its flag off campaign in Kaduna that they believed the APC government has failed and urged the electorate to vote for its candidates to return the state to the path of prosperity. The PDP governorship candidate in the state, Hon. Isah Ashiru, … Continue reading PDP FLAGS OFF KADUNA CAMPAIGN, VOWS TO SEND APC PARKING

2019 : KU BUDE IDANUWAN KU DA KYAU KU ZABI SHUGABANNI NA KWARAI MASU MUTUNCI

------ Ramlat Isah Ashiru Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduma . Uwargidan dan takaran kujerar gwamna a karkashin tutar jam'iyyar PDP a Jihar Kaduna,Hajiya Ramlat Isah Mohamed Ashiru Kudan,ta bukaci al'ummar Jihar Kaduna musamman mata da matasa da su bude idanuwan su da kyau a lokacin zabe su zabi shugabanni na kwarai masu mutunci . Hajiya … Continue reading 2019 : KU BUDE IDANUWAN KU DA KYAU KU ZABI SHUGABANNI NA KWARAI MASU MUTUNCI