2019 : PDP CE ZABIN MU A AKWA IBOM

--- A'ummar Ibesikpo Asutan Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. A yayin da zaben Gwamna na shekarar 2019 ke kara karatowa, al'ummar karamar hukumar Ibesikpo Asutan sun kara jaddada cewa ba su da zabi Sai Gwamna Udom Emmanuel. Mutanen karamar hukumar sun bayyana matsayin nasu ne a ranar Talatar da ta gabata lokacin da Jirgin Yakin … Continue reading 2019 : PDP CE ZABIN MU A AKWA IBOM

‘YA’YAN JAM’IYYAR PDP A KADUNA KU FITO TARBAN ATIKU ABUBAKAR A GOBE

------ Wusono Sakataren jam'iyyar PDP na Jihar Kaduna Hon. Ibrahim Wusono ya yi kira da babbar murya ga daukakin magoya bayan su da su fito kwan su da kwarkwatar su su tarbi dan takaran shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a gobe Alhamis 24 ga watan Janairu, 2019 . Alhaji Ibrahim Wusono ya bayyana … Continue reading ‘YA’YAN JAM’IYYAR PDP A KADUNA KU FITO TARBAN ATIKU ABUBAKAR A GOBE

RASUWAR AVM ALIYU EL-RUFA’I BABBAR RASHI NE DA YA TABA ZUKATAN MU —- Uba

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. Babban mai bai wa Gwamna Nasir Ahmed El-Rufa'i shawara a bangaren siyasa Mallam Uba Sani yace rasuwar AVM Aliyu Ahmed El-Rufa'i wanda babban yaya ne ga gwamnan ya taba zukatan su domin shi uba ya ke ga kowa. Mallam Uba Sani ya bayyana haka ne a lokacin da manema labarai … Continue reading RASUWAR AVM ALIYU EL-RUFA’I BABBAR RASHI NE DA YA TABA ZUKATAN MU —- Uba