KU KAWAR DA GWAMNATIN APC TA HANYAR ZABAR PDP TUN DAGA SAMA HAR KASA DOMIN SAMUN CANJI NA HAKIKA — Atiku

Daga Balarabe Junaidu Nuhu,Kaduna . Dan takaran shugabamcin kasar nan na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana wa dandazon magoya bayan shi cewa su tabbatar da sun yi waje da gwamnatin APC a zabe mai zuwa ta hanyar zabar jam'iyyar PDP tun daga sama har kasa domin ita APC din ta gaza cika alkawuran da … Continue reading KU KAWAR DA GWAMNATIN APC TA HANYAR ZABAR PDP TUN DAGA SAMA HAR KASA DOMIN SAMUN CANJI NA HAKIKA — Atiku

KU TAIMAKA A GANO SOJOJIN DA SUKA KASHE MOHAMMED ATIKU ISAH TAFOKI

An yi kira tare da yin roko na musamman ga Gwamna Nasir Ahmed El-Rufa'i na Jihar Kaduna, Janaral Tukur Buratai, shugaban rundunan sojojin Nijeriya (COAS), da kwamanda mai kula da rundunan soja na 1Div (NA) Kaduna, Manjo Janaral Mohammed (GOC) a kan su taimaka a gano sojojin da suka kashe Mohammed Akilu Isah Tafoki a … Continue reading KU TAIMAKA A GANO SOJOJIN DA SUKA KASHE MOHAMMED ATIKU ISAH TAFOKI