2019 : YIN AMFANI DA JARUMAN FIM DOMIN FADAKAR DA AL’UMMA A SAMU NASARAR CANZA GWAMNATI ZAI YI TASIRI — Yarima

--- Shettima An bayyana cewa yin amfani da Jaruman Fim wadanda suka san abin da suke yi zai taimaka kuma ya yi tasiri wajen fadakar da al'umma a samu nasarar canza gwamnati domin amfanin kasa baki daya. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin wani dan gwagwarmaya Kwamared Yarima Shettima,a lokacin da yake ganawa da … Continue reading 2019 : YIN AMFANI DA JARUMAN FIM DOMIN FADAKAR DA AL’UMMA A SAMU NASARAR CANZA GWAMNATI ZAI YI TASIRI — Yarima

An kaddamar Da Kasuwar Baje Kolin Kayan Mata A Kaduna

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna . kokarin da Iyaye mata ke yi domin amsa kiraye kirayen da Gwamnatin tarayyar Nijeriya karkashin Muhammadu Buhari na Mata da matasa su kama sana'o'i domin dogaro da Kansu yasa kungiyar gamayyar mata sama da Dari a kaduna suka dukufa wajen kere keren kaya dabandaban. Za dai a yi wannan … Continue reading An kaddamar Da Kasuwar Baje Kolin Kayan Mata A Kaduna