GAMAYYAR KUNGIYOYIN MATASA NA KASA SUN YI TARON GANGAMI A KADUNA DOMIN NUNA GOYON BAYAN CIRE MAI SHARI’A NA KASA ONNONGHEN

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. GAMAYYAR kungiyoyin matasa na kasa sun hadu a Kaduna yayin wata gagarumar zanga zangar da suka kira domin su Nuna goyon bayansu ga matakin da wata kotu ta dauka na dakatar da babban Mai shari'a na kasa mista Onnonghen. Ita dai wannan kotu ta dauki matakin bayar da umarnin shugaban … Continue reading GAMAYYAR KUNGIYOYIN MATASA NA KASA SUN YI TARON GANGAMI A KADUNA DOMIN NUNA GOYON BAYAN CIRE MAI SHARI’A NA KASA ONNONGHEN

GWAMNATI TA SAMAR DA NA’URORIN KASHE GOBARA A DAUKAKIN KASUWANNIN JIHAR KADUNA — Daudawa

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. An bukaci gwamnatin Jihar Kaduna da ta sanya na'urorin kashe gobara a dukkanin kasuwannin da ke fadin Jihar domin magance yaduwar wutar gobara da zarar ta bulla . Shugaban Kungiyar 'yan kasuwan, Alhaji Ibrahim Shehu Daudawa ne ya yi wannan kiran a lokacin da ya ke tattaunawa da manema labarai … Continue reading GWAMNATI TA SAMAR DA NA’URORIN KASHE GOBARA A DAUKAKIN KASUWANNIN JIHAR KADUNA — Daudawa

An kaddamar Da Gangamin Wayar Da Kan Jama’a A Bauchi

AN bukaci 'yan siyasa da su guji muna nan dabi'u alokacin da suke yakin neman zabe. shugaban hukumar wayar da kan al'umma ta kasa Dakta Garba Abari, ya yi kiran ga jam'iyyun siyasa da masu ruwa da tsaki a jihar Bauchi inda ya bukacesu da su tabbatar sun wayar da kan al'umma wajan zabubbuka masu … Continue reading An kaddamar Da Gangamin Wayar Da Kan Jama’a A Bauchi

TARON TATTAUNAWA A KAN YADDA ZA A MAGANCE AUKUWAR GOBARA YA DACE A DAIDAI WANNAN LOKACIN — Nura

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna . Shugaban kasuwar Panteka Sabuwa Alhaji Nura Haruna Baba ya ce taron da hukumar ba da agajin gaggawa ta shirya tare da hadin guiwar ma'aikatar kula da muhalli,da kamfanin " annuielsconsulting " suka shirya, ya zo daidai da halin da ake ciki na iska . Alhaji Nura Haruna Baba ya … Continue reading TARON TATTAUNAWA A KAN YADDA ZA A MAGANCE AUKUWAR GOBARA YA DACE A DAIDAI WANNAN LOKACIN — Nura