SANATA KABIRU GAYA YA LASHE ZABE A KARO NA HUDU

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. Sanata Kabiru Ibrahim Gaya da ke wakiltar al'ummar Kaduna ta tsakiya ya kafa tarihi sakamakon lashe zabe da ya yi karo na hudu. Sanata Kabiru Gaya ya doke abokin karawarsa ne Honarabul Sani Rogo da ya tsaya karkashin APC. Sanata Gaya dai ya samu nasara ne da kuri'a dubu 319,004 … Continue reading SANATA KABIRU GAYA YA LASHE ZABE A KARO NA HUDU

Tsohon Ministan Abuja Sanata Bala Muhammad Ya Gamsu Da Yadda Zabe Ya Gudana

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. TSOHON Ministan babban birnin tarayyar Nijeriya Abuja Sanata Bala Muhammad Kauran Bauchi ya bayyana gamsuwa da irin yadda jama'a suka fita cikin natsuwa domin zaben wanda suke bukata. Sanata Bala Muhammad wanda shi ne Dan takarar Gwamna a karkashin PDP a Jihar Bauchi, Ya bayyana hakan ne a lokacin da … Continue reading Tsohon Ministan Abuja Sanata Bala Muhammad Ya Gamsu Da Yadda Zabe Ya Gudana

2019 Presidential Polls:WE APPRECIATE THE ELECTORATE FOR THEIR SUPPORT TO PRESIDENT BUHARI

---- Dr Dofanni From Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. The Buhari Support Group has expressed gratitude to electorate for their tremendous support to President Muhammadu Buhari in the Presidential election. The Zonal Co-ordinator Buhari Support Group Kaduna, Dr Aliyu Muhammad Dofanni made this known while fielding questions from newsmen in Kaduna today after the announcement of … Continue reading 2019 Presidential Polls:WE APPRECIATE THE ELECTORATE FOR THEIR SUPPORT TO PRESIDENT BUHARI

KADUNA STATE ROADS AGENCY KADRA BRACES UP TOWARDS ROAD CONSTRUCTION AND REHABILITATION

From Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. Kaduna State Roads Agency KADRA has renewed commitment towards improving the standard of roads in the state. The Managing Director of the Agency Engr Mohammed Lawal Magaji stated this in Kaduna today. He said, already KADRA has gone far in road construction and rehabilitation in the state,also the state government … Continue reading KADUNA STATE ROADS AGENCY KADRA BRACES UP TOWARDS ROAD CONSTRUCTION AND REHABILITATION

PRESIDENT BUHARI’S SUCCESS AT THE POLL IS AN ACT OF GOD — Dr Baka

From Balarabe Junaidu Nuhu,Kaduna. The success of President Muhammadu Buhari at the poll has been described as an act of God.Director General Kaduna State Bureau of Substance Abuse Prevention and Treatment Dr Baka Shadow stated while fielding questions from newsmen in Kaduna this week.The D.G. who was impressed with the large turn out of people … Continue reading PRESIDENT BUHARI’S SUCCESS AT THE POLL IS AN ACT OF GOD — Dr Baka