Kai Hare-Hare A Jihar Kaduna : MAJALISAR SARAKUNAN AREWA TA YI ALLAH WADAI DA LAMARIN INDA TA CE, WANNAN HAUKA NE, WAJIBI NE A KAWO KARSHEN SHI

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna . Kwamitin Gudanarwan Majalisar Sarakunan Arewa, sun gudanar da taro na musamman, a yau Litini 7 ga watan Satumba , 2020 inda su ka ce, rigingimun da ke faruwa a sassa daban dabam na yankin kudancin Jihar Kaduna wanda ya ke haifar da kashe kashen rayuka tare da barnata dukiyoyin … Continue reading Kai Hare-Hare A Jihar Kaduna : MAJALISAR SARAKUNAN AREWA TA YI ALLAH WADAI DA LAMARIN INDA TA CE, WANNAN HAUKA NE, WAJIBI NE A KAWO KARSHEN SHI