Barka Da Juma’a

Assalamualaikum ya al’amurar musulmi Ina maku fatan alkairi,da fatan Allah ya sada mu da rahamar sa. Allah ya kawo mana dauwamamnen zaman lafiya a Nijeriya, musamman yankin Arewa da sauran sassan kasa baki daya ameen.

Wannan shi ne Sallar Juma’a na farko a sabuwar masallacin na Annur Islamic Center, Nagoyi Zaria wanda MuassassaturRahmah Lil A’Amalil Khairiyyah ta gina a karkashin jagorancin Sheikh Abdulssalam Yunus wanda Mai Martaba Sarki Zazzau Dr Ahmad Nuhu Bamalli ya bude a yau 16 ga watan Satumba, 2022, wanda ya yi daida da 20 ga watan Safar 1444.

Leave a comment