Ya Allah Ka Sa Mu Dace Da Alkhairin Wannan Rana Ta Juma’a Mai Albarka

Assalamualaikum al’amurar musulmi, Ina maku fatan an tashi lafiya ameen. Ya Allah ka sada mu da rahamar ka, da alkhairan ka, ka ba kasar mu zaman lafiya, ka yi wa zuri’ar da ka azurta mu da su albarka, ka azurta su, ka albarkace su. Ka kare su daga Sharrin masharranta, na sarari, da na boye, ameen ya Allah.

Juma’at Mubarak.

Balarabe Junaidu Nuhu.

Leave a comment