Barka Da Juma’a

Assalamualaikum ya al'amurar musulmi Ina maku fatan alkairi,da fatan Allah ya sada mu da rahamar sa. Allah ya kawo mana dauwamamnen zaman lafiya a Nijeriya, musamman yankin Arewa da sauran sassan kasa baki daya ameen. Wannan shi ne Sallar Juma'a na farko a sabuwar masallacin na Annur Islamic Center, Nagoyi Zaria wanda MuassassaturRahmah Lil A'Amalil … Continue reading Barka Da Juma’a