Rayuwa Kenan: TAIMAKON GAGGAWA

Daga Balarabe Junaidu Nuhu, Kaduna. Wannan baiwar Allah marainiya ce, iyayenta duk basa raye, mijinta ya gujeta ya bar mata yara. An koreta daga gidan haya saboda ba kudin da zata biya, shine take buga bulo na laka domin ta gina matsugunin da zata zauna ita da yaranta a filin da ta gada a gurin … Continue reading Rayuwa Kenan: TAIMAKON GAGGAWA